Labarai

Kuncin Rayuwa : Garin kwaki yayi sanadiyar mutuwar wata yarinya a kano

Advertisment

Wata Budurwa Fiddausi Mahmud sake garin Rimin Hamza a karamar hukumar Tarauni a jihar Kano ta Mutu a sakamakon cin garin Kwaki da tayi wanda ake zargin ya kulle mata ciki lokacin da take matsananciyar Jin Yunwa

Mahaifin Fiddausi Malam Mahmud Abdullahi ya shaidawa Rahma TV cewa iyalansa sun wuni Basu samu Abincin da zasuci ba abinda yasa ya fita nema , Kuma ya kawo musu Garin Kwaki .Kuncin Rayuwa : Garin kwaki yayi sanadiyar mutuwar wata yarinya a kano

Wakilinmu Tukur S Tukur ya raiwaito mana cewa Duka yayan Magidancin su 6 harda uwar gidansa Saida cikinsu ya kulle wasu sukayita Amai da gudawa saidai matsalar Marigayiya Fiddausi yafi makamari .

Magidancin Malam Mahmud Abdullahi Yana Gadin Baburan Adaidaita Sahu ne a un seeguwarsu inda yake samun kasa da Naira 500 a Rana , Wanda yace ko kudin Garin Kwaki Rabin Kwano Basu kaiba .

Tuni akayi Janaizar Marigayiya Fiddausi kamar yadda Addinin Musulunci ya tanadar

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button