Kannywood
Babbar Magana : An Sace Account din Instagram na Aishatu Tsamiya
Hackers sun sace account Instagram din jaruma A’ishat Tsamiya wanda wani bangare ne babba a rayuwar ta. Dubi da zaman ta jaruma, shafin ne yake bata dama ta gana da masoyan ta musammam wurin watsa musu labarai da suka shafi sana’anta da kyawawan hotunan ta.
Wannan shine kawae abinda account din jarumar ke nunawa a shafinta na instagram |
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com