Kannywood
Bidiyo : Tonon silili An to Asirin Rarara Yaci Wasu Miliyoyin Kudi Na Gwamnatin Jahar katsina
Wannan wani bidiyo ne wanda wani ma’aikacin gwamnantin jahar katsina yayi bayyani akan wasu kudade da rarara yaci Wanda ba’a san inda sunkayi ba.
Wanda a cikin bidiyo zakuji bayyani daga wannan mutumin.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com