Uncategorized
WATCH VIDEO: Salim Smart – Ciwon So ( Pain of Love)


Advertisment
Salim Smart ya saki sabuwar wakarshi mai suna “ciwon so”.
Salim smart hazikin matashin mawaki ne wanda shima yanzu yaron yana tashi sosai.
Shine mawakin da yayi wakar rayuwa kaddara ce ta shirin labarina mai dogon zamani wanda zakuyi mamaki sosai.