Politics Musics
MUSIC:Prince Mk Baagi – Sun kira Ruwa
Shahararren mawaki nan prince mk baagi wanda yayi wakar sunyi filling ta mai girma dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP Alh Atiku Abubakar.
Shine ya sake zo muku da sabuwa wakar munbi dauda kuzo ku kwashe kayanku irin yadda Allah ya bashi nasarar cikin zabe a jihar Zamfara.
Mudi dauda lawan dare kuzo ku kwashe kayanku ita wakar tayi dadi sosai.
Kuyi amfani da alamar Download mp3 domin saukar da wakar.