Politics Musics
MUSIC : Tijjani Gandu – Mai Gyara Bashi Barna


Sabuwa wakar Tijjani gandu wanda shine fitaccen wakar shahararren dan siyasar nan wato Dr.Rabiu musa Kwankwaso wanda shine yayi wakar Abba Gida Gida.


A yau ya sake dawowa da sabuwa waka mai suna “Mai Gyara Bashi Barna” wanda yayiwa dan takarar gwamnan jihar Kano Abba kabir Yusuf wanda yake a Æ™arÆ™ashin jam’iyar NNPP mai alamar kwandon dadi ko muce mai kwandon kayan marmari.
A cikin wannna wakar mawakin ya nuna cewa mutane su fito domin lokaci yayi da su tunbuke su goriba da sunka lalata jihar kano.
DOWNLOAD MP3
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.







