Hausa Musics

VIDEO + AUDIO: Sani Ahmad – Bazata Ft Momee Gombe ft Mousa Yaro

Albishirin ku ma’aibota sauraren wakokin Hausa a yau munzo muku da wakar matashin yaro.

Nasan kuna san sanin waye to sani Ahmad ne wanda yayi fice wajen wakokin soyaya da nishadi.

Sani Ahmad ya fitar da wannan waka mai suna “Bazata” wanda tayi dadi sosai.

Sai kuyi amfani da alamar Download  da ke kasa domin saukar da wakar.

 

DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD VIDEO HERE

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button