Politics Musics

MUSIC: Rarara – Tangal – Tangal Rashin Sani Yaran Tsula

Rarara ya saki sabuwar waƙa kan zaɓen Gwamnan Kano

Zazzafar muhawara ta ɓarke a kafafen sada zumunta sakamakon sabuwar waƙa da fitaccen mawaƙin siyasar nan na APC Dauda Kahutu Rarara ya fitar kan zaɓen Gwamnan Kano.

MUSIC: Rarara - Tangal - Tangal Rashin Sani Yaran Tsula

A cikin waƙar dai Rarara ya jaddada furucin Gwamna mai barin gado Dr. Abdullahi Umar Ganduje wanda ya kira sakamakon zaɓen da Tangal-tangal.

Rarara ya kuma yi suka ga jam’iyyar NNPP da jagoranta lamarin da ya fusata mabiyanta musamman a kafafen sada zumunta.

kuyi amfani da Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button