Politics Musics
AUDIO : Sabuwa Waka Rarara – Tsula Ko Daya Baiciba
Advertisment
Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara mai suna ” Tsula Ko Daya Baici Ba ” gaskiya rarara ba sauki irin wannan wakar haka ai sai ka bari a kare wasan mana ko zasu samu su sha amma kawai ka sakota haka.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
? Kanawa sai uban abba shi yafi karbuwa.
? Badamu ta bare ba
? Ganduje ya zama garkuwa.
? Badamu ta bare ba
? Ganduje ya zama garkuwa.
? Na gombe isah kabani kidan maza
? Tsula ko daya baici ba.
? Tsula ko daya baici ba.
? Ganduje ne namijin maza
? Shi tsula ko daya baici ba hayya
? Ai sai uban abba
? Shi tsula ko daya baici ba hayya
? Ai sai uban abba
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com