Hausa Hip Hop
MUSIC : Fresh Emir – Salama
A yau mun sake do muku da sabuwa wakar Fresh Emir wanda kun dade baku samu sabuwa wakarsa ba.
Fresh Emir ya zo muku da amazing music wanda zakuji dadin ta sosai wanda akwai sabon salo a wannan waka.
Fresh Emir aku mai magana a yau ma yazo da wata sabuwa magana wanda tabbas akwai Nishadi da tunatarwa a wannan music.
Kuyi amfani da alamar download mp3 domin saukar da wannan waka.