Politics Musics
MUSIC : Alan waka – Tinubu Winner
Aminu Ala ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Tinubu Winner ”.
Aminu Alan waka ya yi wannan waka ne ga dan takarae shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Apc Tinubu da mataimakinsa Kashim.
Ya sanywa tunibu Kashim 1 waka ce itace waka ta farko da shi kadai ya rerawa dan takarar apc.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.