Politics Musics
MUSIC : Dauda Kahutu Rarara – Gawuna ya kada Abba
![[MUSIC] Rarara - Banza 7 Ta kasa Amo](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/03/real_dauda_kahutu_rarara-20210302-0001-1.jpg?fit=712%2C712&ssl=1)
![[MUSIC] Rarara - Banza 7 Ta kasa Amo](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/03/real_dauda_kahutu_rarara-20210302-0001-1.jpg?fit=712%2C712&ssl=1)
Advertisment
Dauda kahutu Rarara ya fitar da sabuwa wakar wadda yake maganar cewa Tinubu ya kada Tsula,Gawuna ya kada Abba.
Rarara ya mawaki ne da yayi fice sosai a wajen wakokin siyasa ba sai an fada muku duba da irin yadda yake rera wakokinsa.
Wannan wakar mai suna Gawuna ya kada Abba is coming zakuji irin yadda yayi baitoci sosai a cikinta duba da mawakin daman yayi fice.
Zaku iya sauraren wannan wakar kai tsaye ko kuyi Amfani da alamar Download Mp3 dake kasa domin saukar da wakar.