Hausa Musics
MUSIC: Namenj – Ki Tafi Dani
Namenj ya fara fitar da videon wakokin na kudinsa album dinsa da ya fitar mai suna The North star.
Ki Tafi Dani na daya daga cikin kudin album din namenj Wanda wakar ma daga cikin jigajigan wakokinsa.
Namenj ya rera wannan wakar ne ga Manyan mata series wanda bashir mai shadda yayi.