Hausa Musics

DOWNLOAD VIDEO: Salim Smart – Ina daKe Ft Asmee waili

Salim Smart ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Ina da ke”.

Salim smart hazikin matashin mawaki ne wanda shima yanzu yaron yana tashi sosai.DOWNLOAD VIDEO: Salim Smart  - Ina daKe  Ft Asmee waili

Shine mawakin da yayi wakar rayuwa kaddara ce ta shirin labarina mai dogon zamani wanda zakuyi mamaki sosai.

Zaku iya amfani da Download VIDEO domin saukar da wakar.

DOWNLOAD VIDEO HERE

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA