Hausa Musics
[MUSIC] Hussaini Danko – Tawagar Maza
Advertisment
Albishirun ku ma’abota sauraren wakokin Hussaini Danko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna “Tawagar Maza”
Hussaini Danko mawaki ne da yake taka rawar gani a mawakan nanaye wanda shima ya dade yana taka leda.
Wakar ‘Tawagar Maza’ yayi kokari sosai wajen rera wannan waka inda ta samu aiki sosai wanda daman kusan mawakin yana da jajarcewa.







