Kannywood
Sulhu baiyi ba an koma kotu akan Hadiza Gabon da wanda yace ta canye masa kudi
Har Yanzu Sulhu Ya gagara Tsakanin Hadiza Gabon da Wanda Yakai Karar ta ta Cinye Masa Kudade Kan cewa Zata Aureshi.
Har yanzu dai baayi sulhu ba a Tsakanin jaruma hadiza gabon tare da wanda yake Karar ta kan cinye masa kudaden sa da niyyar cewa zata Aure shi.
Anyi Zaman kotu wajen sau biyu inda ke karar yace ta cinye masa kudade Kimanin N300,000 da wasu abeben akan cewa zasuyi aure Wanda daga baya kuma taki amincewa ta watsar da Maganar.
Duk da cewa matune har kotun sukaje domin kallon karar jarumar da akayi amma duk da ba’a samu masalaha bayan tsawon lokaci da aka dauka.
Kalli Cikakken rahoton anan