Kotu
-
Labarai
Kotu Ta Rushe Dokar Da Ta Tsige Aminu Ado Bayero A Matsayin Sarkin Kano
Wata babbar kotun tarayya da ke Jihar Kano, ta yi watsi da matakin da gwamnatin jihar ta dauka na soke…
Read More » -
Labarai
Kotu Ta Hana jami’an Tsaro Tumɓuke Sarki Sanusi II
Mai shari’a, Amina Adamu Aliyu ta babbar kotun Kano da ke zamanta a kan titin Miller, ta hana ‘yansanda da…
Read More » -
Labarai
Kotu ta bada umurni yan sanda su fitar da sarki Aminu Kano, da kiran kansa sarkin kano
Babbar kotun jihar kano ta umarci sarkin Kano na 15, Mai martaba Aminu Ado bayero da ya daina kira ko…
Read More » -
Labarai
Lauyan Abduljabbar ya nemi a biya shi Naira Miliyan ₦20 saboda ɓata masa Lokaci da an kayi
Babbar kotun jaha a ɓangaren ɗaukaka ƙara ƙarƙashin masu Shari’a Aisha Mahamud, da Nasir Saminu, sun sanya ranar 9 ga…
Read More » -
Labarai
Daliban jami’ar Alqalam Katsina sun maka ta kotu
Wasu daliban jami’ar nan mai zaman kanta da ke Katsina, Alqalam University, su uku sun garzaya kotu, inda suke neman…
Read More » -
Labarai
Kotu ta bada umurnin a tsare uba da yayi lalata da Yarsa yar shekara 11
Wata kotun majistare da ke zamanta a Ikeja ta bayar da umarnin tsare wani mutum mai shekaru 42, Muyiwa Shonibare,…
Read More » -
Kannywood
Asalin abin da yasa kotu ta haramta wa ado Gwanja yin waka
Babbar kotun jihar Kano Mai Lamba biyar ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a A’isha Mahmud ta bada umarnin a kamo mata mawaƙi…
Read More » -
Kannywood
Kotu ta bada Umurnin kama Ado Gwanja
Babbar kotu jiha Kano tayi umarni a kama mawaki Ado Isa Gwanja tare da haramta Masa Waka ko zuwa taron…
Read More » -
Labarai
Ba Alkali ne ya bayar da belin Murja Kunya ba – Cewar Kakakin Kotunan Shari’ar Musulunci
Mai magana da yawun kotunan shari’ar musulunci na jihar Kano Muzammil Ado Fagge, ya ce basu da masaniyar fitar da…
Read More » -
Labarai
Kotu Ta Yi Wa Dan Fashi Daurin Rai Da Rai A Zamfara
Alkalin kotun babbar kotun Jihar Zamfara, Mukhtar Yusha’u, ya yanke wa wani Sadiku Abubakar hukuncin daurin rai da rai a…
Read More »