Kannywood

Na kashe fiya da Naira Miliyan Daya wajen Rubuta Sabon Fim dinsa Mai Suna BINTU Series – Maishadda

Shahararren mai shirya shirya finafinai furodusa Bashir mai shahadda wanda yayi suna sosai a cikin kannywood wanda kuma shine ya aje tarihi a sabuwar kungiyar ta 13×13 wanda har aurensa yayi akwati 13 an daura aurensa 13 ga wata Sa’a nan ya sanya wayar iPhone 13 a lefinsa.

Na kashe fiya da Naira Miliyan Daya wajen Rubuta Sabon Fim dinsa Mai Suna BINTU Series
Producer Abubakar Bashir Maishadda

Shine ya babba wani sirrin da ke dauke da sabon shirinsa wanda bai fito ba wanda ya sanya sunana BINTU Series kamar yadda munka samu labari daga shafin furodusa din.

Babban Producer ABUBAKAR BASHIR MAISHADDA ya bayyana cewa ya kashe sama da naira milyan daya wajen rubuta sabon shirin sa mai dogon zango “BINTU”… Duk don ya kayatar da ku (yan kallo), wanda akarshe yayi yabo ga marubucin
@yakubunkumo
bisa inganta rubutun shirin da yayi.

 

 

Wanda yanzu haka fim dinsa mai dogon zango mai suna Dan Jarida yana bisa hanya an kamala daukarsa editin ne yayi saura.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button