Kannywood
Zafaffan Hotunan Maryam Yahaya na Murna “Birthday” Dinta
Maryam yahaya jaruma Masana’atar Kannywood wadda tayi fice sosai a Masana’atar Kannywood tana bukin murna zagayowar Ranar haihuwara wanda ake kira “Birthday” a turan ce.
Maryam yahaya yarinyar ce a Masana’atar da tauraron ta ke haskawa cikin Masana’atar Kannywood.
Inda ta samu dinbin masoya sunka taya ta murna inda ta wallafa Zafaffan hotuna ta shafinta na Instagram.