Hausa Musics

MUSIC : Aliyu Nata – Gidan Miji

 

Ina Ma’abota sauraren wakokin  Mawaki Aliyu Nata mai wakar Aure martaba a yau ya sake zu muku da sabuwa wakarsa mai taken Gidan miji.

Wakar  ‘Gidan Miji’ Aliyu nata waka ce da yayi akan aure wanda kuma itama tayi dadi sosai kuma duk wani saurayi ko budurwa suna matukar son sauraren wakar.

MUSIC : Aliyu Nata - Gidan Miji
MUSIC : Aliyu Nata – Gidan Miji

Wakar ‘Gidan Miji’ waka ce da aliyu nata yayi akan mata wanda daman su mata yan gata ne cewa da wuya mawaki baiyiwa mata waka ba to shima mai aure martaba yayiwa mata waka.

Ga alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

 

DOWNLOAD MP3 

 

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button