Kannywood

Dalilin Da Yasa Na Rungumi wata budurwa A Fim – Adam a zango

A cikin shiri mai dogon zango wanda ake kira asin da asin wanda anga wani sabon al’amari da ba’a saba gani a fili ba wanda namiji balagage ya rungumi budurwa balagaga wanda ansan fim ba harka ce mai kyau ba amma kuma al’adar malam bahaushe idan mace ba muharamasa bace to idan yayi wannan aika aika a bainar jama’a za’a ga yayi wani abu daban shafin hausamini ya labartu muna labarin yadda abun ya kasace.

Dalilin Da Yasa Na Rungumi wata budurwa A Fim - Adam a zango
Dalilin Da Yasa Na Rungumi wata budurwa A Fim – Adam a zango

Adam A, Zango Yayi Bayanin Dalilin Da Yasa Ya Rungume Mace A Cikin Shirin Fim Din Asin Da Asin. Anga Jarumi Adamu A, Zango Ya Rungumi Amira Lokacin Data Fadi Bakinta na Zubda Jini, Inda Adamu Ya Taho Da Gudu Tare Da Rungumarta Yana Kiran Doctor, Duk A Cikin Shirin Na Asin Da Asin.

Wannan Wajen Ya Cika Mutane Da Mamaki, Inda Mutane Su Fara Cece Ku Ce, Kan Cewa Taya Za.ayi Ya Rungumeta Alhali Ba Muharraminsa Ba, Wasu Ma Cewa Sukeyi Hausa Film Har Sunyi Lalacewar Haka.

Kowa Dai Da Abin Da Yake Cewa, Sai Dai Jarumin Ya Fito Ya Wanke Kansa Tass, Game Da Wannan Lamarin, Inda Yama Mutane Cikakken Bayanin Yadda Lamarin Ya Faru Da Kuma Yadda Aka Shirya Abun.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button