Kannywood
INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN Jaruma Halima Ateeta Tayi Babban Rashi
Advertisment
Allah yayiwa mahaifiyar Jaruma Halima Atete Rasuwa da safiyar yau 6/2/201/20 a asibiti a Abuja bayan doguwar jinya.
Za’ayi Jana’iza a central mosque Abuja.
Allah yasa mutuwa hutuce agareta Amin
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com