Kannywood
Tabdi jam Rigima ta dau zafi tsakanin Murja yar tiktok da wani Shehin malami
Advertisment
Babbar magana! Tauraruwar Tiktok dinnan Murja Ibrahim Kunya mai tarin mabiya a shafin har Miliyan daya da doriya,rigima ta hado su ita da wani mai umarni da aiki kyakkyawa a shafin na Tiktok.


Dr Hussain din ya bayyana Murja din a matsayin wadda zata shiga wuta idan har bata dena ballagazanci da takeyi ba kamar mara mafadi a shafin,ko kuma muce rikicin gangan.
Murja din ta fito ta duddurawaa Hussain din zagi ta uwa ta uba akan Rigimar da kuma blocking dinta da yayi a shafin nasa.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!
Ga bidiyon: