Kannywood

Wata sabuwa : Mahmud Zai Dawo Labarina

Tirkashi Sabon Rikici, Labari Ya Canza Salo Mahmud Na Shirin Dawowa domin ba Mutuwa Yayi ba.

Wata sabuwa : Mahmud Zai Dawo Labarina
Wata sabuwa : Mahmud Zai Dawo Labarina

Fitaccen Shirin nan me dogon Zango Watau Labarina wanda ya dade da shiga cikin zuciyoyin Mutane da dama kuma yana daya daga cikin manyan shirye shirye masu dogon zango da mutane sukafi kallo a yanzu.

Kamar yadda masu bibiyar shirin suka sani Yanzu ana cikin zango na shida ne Kuma Anan ne aka samu canzawar Shirin wanda yabawa kowa mamaki domin abinda ba’ayi zato bane ke Shirin faruwa mahmud daya mutu dadewa yanzu kam yana shirin dawowa cikin Shirin.

Domin Ganin yadda abinda Zai kasance kalli kadan daga cikin shiri na gaba inda zakaga alamun cewa Mahmud fa nanan daransa bai mutu ba.

Lallai Aminu Saira yana so labarina ya sake daukar zafi duba da cewa babu wanda yaga Gawarsa a cikin shirin fim din kuma haryanzu ana nuna abokinsa umar

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button