Kannywood
Nafi Shekaru 20 Ina wahala Akanka Adam A Zango – cewar wata Budurwa
Nafi Shekaru Ashirin Ina Wahala Akan SonKa, Don Haka Ka Sake Matarka Guda Daya Ni Ka Auro Ni. Wata Budurwa Ta Aikewa Adam A Zango Saqon Irin Tsananin Son Da Take Mishi.
Wata Budurwa Ta Cire Tsoro Ta Fito Shafin Sada Zumunta Inda Ta Bayyana Irin Soyayyar Dake Tsakaninta Da Dan Wasan KannyWood Din,
Mayashiyar Ta Bayyana Cewa Matar Ta Adam A Zangon Wato Safiya Chalawa, Bata Fita Kyau Ba. Yakamata Ya Rabu Da Matar Tashi Sai Yazo A Aureta, Inda Tace Ita Tun Tana ‘Yar Karama Take Tsananin Qaunar Jarumin.
https://youtu.be/UVUqKnGW6gE