Kannywood
Shagalin Birthday Din Matar Ali Nunu Maimuna (bidiyo da hotuna)
Matar shahararren jarumin masana’atar Kannywood kuma mai bada umurni a Masana’atar Ali Nuhu yayi murna Birthday din matarsa Maimuna Ali nuhu.
Maimuna uwa ga Ahmad da Fatima wanda sune yayansa da suke tsakanin Ali nuhu da mai muna wanda kuma duk sun halarci wannan bukin na mamarsu.
Wanda jama’a sun taru sosai yan uwan da masoya da yanasa shi Ali Nuhu.
Ha hounan nan.
Ga bidiyon Shagalin nan zaku iya kallo kai tsaye.
https://youtu.be/WMl4dYdJMtk