Daman mun gayamuku muslim muslim ticket yaudara ce karya ce – sheikh Ibrahim Aliyu kaduna
Babban malamin addinin Muslunci da ke arewa cin na Nigeria a cikin hudubarsa yayi tsokaci akan irin yadda halin da Nijeriya ta shiga ciki na sabuwa gwamnati a cikin wata ukku kacal tun ba’a je ko ina ba ga talauci da fatara da tsada rayuwa sunyi yawa.
“Ba yadda bamu gayawa al’umma mu ba mun kwatanta musu tun muna shaguÉe har mun kayi musu ÉaroÉaro wannan tafiyar da Musulum musulum ticket karya ce cutarku za’a yi da musulunci za’a raÉe cutarku za’a yi da musulunci za’a yi karya a rabe a cuceku an nunawa jama’a amma da basu ji ba a cikin wata arba’in da takwas 48 ,wata ukku 3 akayi mutane sun daina neman ayi musu hanya ama basu abinci.
Malam ya kara da cewa wata 48 wata ukku kawai alumma ta riga ta ruÉe ku kul saura wata arba’in da biyar gaba a ciki gaba da addu’a wannna shine sakamakon taurin kai da rashin jin magana da rashin kallon abinda ya dace wanda ya dace yana iya fada aji tun da wuri ya kamata a fada , wadanda suke da alamun amfani wadanda aka tabbatar suna da Éan amfani ko gwamnatin ba’a bari Sunka shiga ba, ba’a jin kunya Shiyasa akwai wanda baya jin kunya inya tashi yimaka illa
Wanda bayajin kunya zai iya maka Éangaranci zai gwadamaka baiyi da kai wannan matsala ce garemu shiyasa muke ce muku wannan demokradiya ba abar kirki bace a gurinmu dan bamu ga amfaninta bamu ga ranar ta ba cutar da al’ummar mu akeyi ba dare ba rana. Allah ya gyara zuciyarmu.”
Hausaloaded ta tattaro martanin mutane a ĘarĘashin wannan bidiyo da shafin fadakarwa a Tiktok Sunka dora.
@Muhammad Ali cewa yake :
A duniya babu al ummar da bata Éaukar darasin rayuwa kamar hausafulani.
@Musa Muhammad Auyo:
wallahi na dade ina tunanin abinda zan fada sai yanzu na samu kalmar.
@sadam kano cewa yake :
Talakawan Nigeria Musamman arewa basajin maganar kowa lokacin zabe .
@Alameenb4b cewa yake:
gaskiyane wannan mlm muma munyi iya bakin kokarinmu sukakiji amma akakarbi kudi azabi Wanda jininsa yadade da halitta Allah yakauta amin.
@shamsigama: cewa yake
wlh malam laifin mune hausawa anbasu taliya 2 ansamu a bala’i.
mu yakamata ace anyiwa juyin mulki wlh.
@@M.Usmanyy:Wallahi hakane mallan kunyi iya kokarinku wajen wayarwa alāumah kai amma kash sunkiji Allah ya kyauta.
@ABBAN SADIQ: cewa yake
Astagfirullah allah ka kawo mana mafita amma gaskiya kasa ba dadi wlh ya hayyu ya qayyum .
@Muhammad R: cewa yake
Ai malam ka dai nuna wa jama’a abar kowa ya koyi hankali da kan shi, aji jiki,gobe in an ga taliya za mu shiga hankalin mu,muslim-muslim.
@abdullahilamidoja: cewa yake yi
yayi daidai naji dadi sosai wallahi bantaba ganin mugun mutum mai son zuciya irrin dan arewaba kadan akagani kowa saiyaci uwarsa wallahi gakuga wike.
@IBRAHIM KD: cewa yayi
Malam to,ai Malamanku na izalah makwadaita Yan maula susuke kokarin rabakan musulmai sunacemusu Muslims Muslims ticket yanzukuma kunfara borin kunya