Addini

Bidiyo : Dr Abdallah Gadon Kaya Ya Yiwa Abduljabbar Fata Fata A Khudubar juma’a

Advertisment

A cikin wannan bidiyo zakuji irin yadda sheikh abdallah Usman Gadon Kaya akan zagin Sahabbai da cin mutuncin fiyayyen halitta Annabi Muhammad s.a.w.
Wanda zakuji irin yadda malam ya fashe da kuka a yayinda yake kawo irin yadda ake cin mutuncin Manzon Allah muna raye munaji mugani wanda yayi yabo da godiya ga sahabban manzon Allah s.a.w irin yadda sunka bada rayuwarsa akan kare addinin Allah da kare martabar manzon Allah s.a.w
 
 
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.
https://youtu.be/YMceE5Q-SeY

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button