Hausa Musics
MUSIC: Salim Smart – Ke Nake so
Salim Smart ya fitar da sabom kundin wakokinsa mai suna “Labarina Ep”.
Ke Nake SO waka ce da tafi fice sosai a cikin wannan kudin album wanda yayi kokari sosai wajen rera wannan wakoki.
Salim Smart matashin mawaki ne mai fitowa wanda tauraronsa na haskawa sosai a cikin wannan sababbin wakokin nasa.
Ke Nake so waka ce wadda tabbas akwai kalamai sosai a cikinsa wansa zaku nishadantarku da faranta zukatanku.