Hausa Musics
MUSIC : Dj Master – Shagali Ft Ado Gwanja
Sabuwa waka wanda Dj Master wanda sunkayi tare da ado Gwanja mai suna ‘shagali’.
Ado Gwanja mai wakar chass da war sun sake fitar da sabuwa waka shi da Dj master.
Shagali sabuwq waka ce wanda kuma Waƙar tayi sosai a cikin kalamanta.
Ado Gwanja da Dj master sun yi kalamai sosai a cikinta.