Hausa Musics

MUSIC : Farfesan waka – Rashawa (corruption)

Farfesan waka yayi sabuwa waka mai taken Rashawa (corruption) wanda yayi wannan waka ne akan zabe wanda akwai kalamai sosai a ciki.MUSIC : Farfesan waka - Rashawa (corruption)

Farfesan waka yayi wakar ne akan cin hanci da rashawa wanda yake adda wannan al’ummarmu ta Nigeria.

Suleiman farfesan yayiwa shuwagabannin yan siyasa wankin babban bargo fes a cikin wannan waka sai ku sauka domin sauraren ta.

DOWNLOAD MP3 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button