Hausa Musics
MUSIC : Abdul D One – Fateemah Amarya
Advertisment
Abdul D one ya fitar da sabuwa wakar mai taken Fateemah Amarya wanda yayiwa Khalid a ranar aurenta.
Abdul d one yayi kokari sosai wajen rera kalmomin yabo ga fateemah wanda yana daga cikin jindadin duk mai suna aisha ta samu waka.
Abdul d one yayi fice wajen wakokin Birthday da kuma wakokin aure wanda ita wannan ma ta aure ce.
Zaku iya amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku.
Advertisment