Hausa Musics
MUSIC] Hamisu Breaker – Har Abada
Advertisment
Hamisu yusuf breaker a cikin sabuwa shekarar nan ya fitar muku da sabuwa wakarsa mai suna “Har Abada”.
Hamisu breaker mutum ne da ya kware wajen wakokin so da kauna a kasar hausa wanda duk mai sauraren wakokinsa yasan da wakar Jarumar mata.
To ita wannan wakar har Abada akwai bayyanai sosai a cikinta wanda sai kayi download ka saurara zaka fahimci zance na.
Advertisment