KannywoodUncategorized

Yadda aka Kai Maryam Wazeery Lailah Dakin Mijinta (bidiyo da hotuna)

Advertisment

Allah Abin Godiya, Kalli Ciakken Vidiyon Yanda Akai Jaruma Maryam Wazeery Dakin Mijinta, Kamar Yanda Dai Ku Sani. Cikin Satin Nan Ne Dai Ranar Jumma’a 26/11/2021 Akaji Jaruma Maryam Musa, Wacce Akafi Sani Da Maryam Wazzery Ta Amarce.
Inda Jarumar Tayi Auren Bazata. Wajen Kokarin Kawo Muku Yanda Ya Kasance Lokacin Shagalin Bikin Ne. Shine Mu Samo Muku Yanda Aka Gudanar Wajen Kai Amarya Dakin Mijinta.
Kalla Kuga Yanda Abin Ya Kasance

Ga hotunan da ta shiga dakin mijinta nan Allah ya baku hakuri ya baku zama lafiya da zuriya dayyiba.Maryam wazeery laila labarina Laila labarina series

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button