Kannywood

Excellency A Labarina Yayiwa Shahara Reporters Martani Mai Zafi Da Shuwagabanin kasar Nan

Jarumi kuma mawaki abdullahi amdaz wanda ankafi sani da excellency a cikin shirin labarina yayi wannan bidiyon ne a cikin bacin rai sosai kan wannan gidan jaridar sahara reporters naci mutuncin fiyayyen hallita Annabi Muhammad S.A.W
Wanda a cikin bidiyon zakuji ya fara da kalma innalillahi wa Inna alaihi rajuun wanda yace wanan bidiyo baya bukatar sallama.
Yayi kira zuwa ga abu ukku :-
1.Shugaban kasa Muhammad buhari
2.Yan majalisar kasa
3. da lauyoyi
Zakuji yadda jarumin yayi bayyani mai gamsarwa da hikima wanda tabbas ya fadi gaskiya.
Ga bidiyon nan kasa su saurara domin samun amsosin wadannan kalamai.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Abdallah Amdaz (@aamdaz)

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button