Politics Musics
Music: Adam A Zango – Gambarar APC (wakar Baba Buhari)
Advertisment
Sabuwar Wakar Adam A Zango Mai Taken Gambarar APC, Wakar Yayitane Wa Shugaba Muhammadu Buhari,
Kuma Wakar Gambarar Ce Ya Launata, Wakar Tayi Dadi Sannan Ta Bada Ma.ana Sosai ..
=>A kanon dabo
=>kaduna Garin gwamna
=>Sakkwato birnin shehu
=>Zamfarawan shehi.
Kuma Wakar Gambarar Ce Ya Launata, Wakar Tayi Dadi Sannan Ta Bada Ma.ana Sosai ..
=>A kanon dabo
=>kaduna Garin gwamna
=>Sakkwato birnin shehu
=>Zamfarawan shehi.
=>katsinawan dikko
=>talakawa yakewa yaki shiyasa Allah yabashi
=>Baba yace baruwanshi
=>Zabe ayishi cikin Salama
=>talakawa yakewa yaki shiyasa Allah yabashi
=>Baba yace baruwanshi
=>Zabe ayishi cikin Salama
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com