Hausa Musics
MUSIC: Ali Jita – Maijita Remix
Ali isah jita wanda yayi wakar mai jita shine yayi mai jita da dadewa.
Shine a yau a zo da remix wakarsa mai jita wanda zakuji kalamai sosai a cikinta.
Ali jita maijita remix waka ce da yayi domin tuna bawa ga masoyasa shiyasa yayi wannan remix.