Hausa Musics
DOWNLOAD VIDEO: Auta Mg Boy – Daso Samu Ne
Ina ma’abota sauraren wakokin Auta Mg Boy mai wakokin soyayya a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Daso Samu Ne.
Wakar Auta Mg Boy yayi wakar ne ga Masoya wanda anyi baitocin soyaya sosai a cikinta.
Auta Mg Boy mawaki ne wanda ya fice a wajen wakokin soyayya da iya kalamai masu nishadi.
Wannan wakar anyi tace ne domin amana a soyayya a tsakanin masoya.