Hausa Musics
[MUSIC] Nura M Inuwa – Jani A sannu [ Nida ku Album 2021]
Nura M Inuwa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Jani A Sannu”.
Wannan waka mai suna “Jani A Sannu” na daya daga cikin wakokin sabon Album dinshi daya saki mai suna “Ni Da Ku”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.
One Comment