Hausa Musics
Audio:- Saniyo M Inuwa Aisha New Song
Advertisment
Wannan wani sabuwar waka ce da matashin mawaƙin nan yayi Saniyo M Inuwa a karkashen abnur entertainment koyarwar shahaharren mawakin nan Nura m inuwa.
Sunan dae wannan waka ita ce “Aisha” ya sadaukar da wannan wakar ga masoyiyarsa mai suna aisha inda a cikin wannan wakar shima ya yabi gimbiyarsa sosai matayasara.
Sunan dae wannan waka ita ce “Aisha” ya sadaukar da wannan wakar ga masoyiyarsa mai suna aisha inda a cikin wannan wakar shima ya yabi gimbiyarsa sosai matayasara.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com