Hausa Musics

MUSIC : Umar Mb – Dan Jarida Sound Track

MUSIC : Umar Mb - Dan Jarida Sound Track

Umar Mb matashin mawakin nan da yayi fice wajen wakokin soyayya a yau ma ya sake zo muku da sabuwa wakar Sound Track na wani shahararren film mai dogon zango.

Umar Mb yayi wakar Dan Jarida Sound Track wanda tun daga wannan zaku fahimci tabbas akwai kura sosai a cikin Wannan film.

Umar mb yayi Sound Track na wakoki sosai akwai Sanda wanda shima fim ne da ake nuna har ka dabanci a cikinsa.

Shima Dan Jarida akwai daban ci a cikinsa sosai.

 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button