Hausa Musics

[VIDEO] Nazifi Asnanic – Bahillata

[VIDEO] Nazifi Asnanic - BahillataAlbishirinku ma’abota ziyarar wannan shafi a yau mun sake zo muku da sabuwar waka ta shahararren mawaki wanda ake yiwa lakabi da man kwada baka kwana (barci) wanda duk ma’abuci sauraren wakokin hausa yasan wannan mutum.
Nazifi asnanic ya zo kum da sabuwa wakarsa mai suna” Bahillat Yar yarinya” wanda ita dai wakar ta soyayya ce.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button