Hausa Musics

MUSIC : Isah Ayagi – ke zan nuna

 

Isah Ayagi  shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitar  da sabuwa waka mai take “Ke Zan Nuna”inda zakuji yadda labarin ya kaya tsakanin mawakin da Dare Daya.

MUSIC : Isah Ayagi - ke zan nuna

Isah Ayagi yayi wakar Na kamu  a wanann shekara ta 2022 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.

Wakar Amini tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.

 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button