Hausa Musics
MUSIC : Garzali Miko – Bazanci Amana Ba
Advertisment
Wakar Bazanci amana ba wannan kalma dai ba sabuwa ko bakuwa bace ga malam bahaushe bace.
To Albishirinku yan uwa ma’abota sauraren wakokin Hausa a yau nazo muku da sabuwar wakar Garzali Miko mai suna ” Bazanci Amana ba”.
Wannan wakar itama tayi dadi sosai wanda yana da kyau kayi Downloading kada a baka/ki labari.
Download and enjoy.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


![[MUSIC] Auta MG Boy Ft. Ashiru Nagoma x Dan Auta x SS Danko – Mu Yan Arewa Ne](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/05/official_auta_mg_boy-20210522-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)
