Hausa Musics
MUSIC : Auta waziri – Autar Mata
Auta waziri matashin mawaki wanda yayi fice sosai a wajen rera wakoki.
Ya fitar bda sabuwa wakar sa mai suna autar mata wadda tabbas abu wakar tayi kyau sosai.
Autar waziri yayi waka autar mata wadda nasan mata suna jiraye da su saurari wannan wakar.