Hausa Musics

MUSIC : Wakar Ali Jita – Fatima Dangote Amarya

Advertisment

Albishirinku ma’abota sauraren wakokin babban mawaki ali jita mai makwarkwaron zinare ya rera waka ta auren diyar babban attajiri wato fatima aliko dangote ta aurenta shi dai wannan mawakin yayi suna a gefen rera wakokin aure na attajiri a wannan kasa ta Najeriya.

To wannan waka ta fatima dangote amarya shine taken wakar wanda ta auri jamilu wanda muna taya su murna Allah ya bada zama lafiya.

Download Music Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment
Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button