Hausa Musics

Kawu Dan sarki – mubar Gida

Advertisment

Kawu Dan sarki – Mubar Gida Download Mp3 latest song.

A yau munzo muku da sabuwa waka matashi mawaki Kawu dan sarki da sabuwa wakarsa mai suna “mubar Gida”

Kawu dan sarki mai wakar ingalo yayi fice sosai a kasar hausa harda kudanci ma

Kawu dan sarki yayi kokari sosai wajen rera wannan saboda kudin album mai suna “Gwagwarmaya” a shekarar 2024.

Kawu dan sarki ya fitar da sabuwa waka  da take cikin wannan kudin album  mai suna. “Mubar Gida “.

Zaku iya amfani da link da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku na android.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button