Hausa Musics
MUSIC : Abdul D One ~ Akwai Kama
Wannan wata sabuwa waka ce mai suna “akwai kama” wanda itama dai tayi fice sosai a duniya.
Wanda daman dai kunsan mawakin a fagen Soyayya shima da ya taka tashi rawar gani sosai.
Download,enjoy and share.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com