Hausa Musics
MUSIC : Garzali Miko – Sahibata
Wannnan wata sabuwa waka ce mai suna “SAHIBATA” wanda fasihin mawakin nan mai suna Garzali Miko yayi wanda da kaji ta zaku ya yaba masa akan wannan waka.
Garzali Miko mai wakar hadizatou da So na Amana da dai sauranshi shine yazo muku da wannan sabuwar waka.
Download and enjoy
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com