Labarai

Malam yayi kacha kacha da wadda tayi zina da kare da kuma yan tiktok

Advertisment

Cikin Fushi! Malam.Yayi Kaca Kaca Da Yan Tiktok Da Wannan Yan Matan Masu Saduwa Da Kare Ana Biyansu Kudade. Wani Malami Mai Suna Sheikh Adam Abdullahi Yayi Magana Da Kakkausar Murya Kan Mata Da Suke Fitsara A Shafin Tiktok.

In Baku Manta Ba Wannan Malamin Yana Daya Daga Cikin Malaman Da Su Sako Yan Tiktok A Gaba, Ba Don Komai Ba Sai Don Suga Al’umma Sun Gyara Sun Daina Aikata Ire Iren Fasikancin Da Suke Aikatawa Misanman Ma A Shafin Tiktok.

Malam yace ina ma’abota tiktok masu rawar batsa saboda kawai suyi suna wallahi ku ji tsoron Allah ku buta zuwa gare shi.

Wannan wata masifa ce da ta sako al’ummar mu a gaba wallahi bazakiyi nadama har sai an sanya ki cikin makara a nan ne zaki fahimci cewa kin wulakantar da kanki da goben ki lahiri.

Advertisment

Wata tayi ne don tayi suna a santa wata kuma tayi ne domin ta samu kudi a nan ne malam ya kawo labarin wadda tayi zina da kare yar Nigeria anka bata milliyan biyu da rabi 1.5M.

Malam ya kara da cewa akwai yan chana da suke daukar yan Nijeriya suna biyan su miliyan biyu miliyan ukku don kawai kare yayi zina da ita.

Ina mutum ina kare Fisabilillah wannan wani yahudanci ne ake yadawa a cikin al’ummar mu.”

Ga Abin Da Malam Ke Cewa.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button